Advertisment
support

Police Recruitment Important Notice To All Police Applicant

Sponsored Links
Physical screening for 2021 recruitment zai Fara ranar 1 ga watan February sannan za’a rufe ranar 20 February 2022 
Hukumar Yan sanda ta bada Sanarwar
Za a Fara tantance lafiyar jiki don daukar sabbin ma aikatan Yan sanda dubu goma Wanda shugaban kasa Muhammad buhari ya Sanya hannu a shekarar 2021 daga ranar 1 ga watan February zuwa karshen sa 20 February za a kammala
Yadda zaka gane ko kayi nasarar samun aikin ka Kai ga matsayin physical screening shine
Zasu tura maka da sako ta sim din dakayi register naiman aikin Dan sandan
Zasu Fara tura sakon Nan bada jimawa ba
Allah ya bada sa a
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button