notice
Rundunar Sojojin Kasa Na Nigeria Sun Saki Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Matakin Gaba

Sponsored Links
Rundunar sojojin kasa na nigeria ta fitar da shortlist na Wanda sukayi nasarar samun gurbin rubuta Jarrabawar Shiga aikin sojan kasa

Rundunar sojojin kasa ta nigeria ta bayyana cewa a na’ura Mai kwakwalwa (computer)
Za a Fara rubuta Jarrabawar ranar 26/may/2022 za Kuma a kammala yin Jarrabawar ranar 28/may/2022
Fatan nasara
Sponsored Links