Job
Sabuwar Dama Daga Kamfanin United Nigeria
Sponsored Links
Kamfanin jirgin Sama na UNITED NIGERIA zai dauki Ma’aikata a bangare da dama Kamfanin ya fitar da sanarwa daukar Ma’aikatan ta hanyar social media
Sannan Kamfanin ya bayyana kalar bangaren da yake da bukatar Ma’aikata bangaren sun hada kamar Haka:-
COMMERCIAL MANAGER
GROUND OPERATION OFFICER
RISK MANAGER
MARKETING OFFICER
Ga duk masu sha’awar cika wannan aikin zaku tura da CV naku ta cikin wannan mail din
FATAN NASARA
Sponsored Links