An sake fidda sunayen Wanda Sukayi nasara na aikin custom service Nigeria
An sake fidda sunayen Wanda Sukayi nasara na aikin custom service Nigeria.
Hukumar kula da fasa kaurin Kaya ta kasar nigeria wato custom service of Nigeria ta sake fidda jerin sunaye na Wanda suka Yi nasara samun daukar aikin na wannan shekaran ta 2022.
Wannan jerin sunaye na Wanda hukumar kula da fasa kaurin Kaya ta fitar jerin sunaye na Wanda ake Masa taken supplementary list Yana nufin jerin sunayen yan alfarma ko Kuma Wanda aka dauka a karshen fitarwa.
Hukumar ta custom service of Nigeria tana yiwa daukacin al’ummar Wanda Sukayi nasara dasu shirya domin zuwa Wajen atisayen da za’a Fara Nan da bada jimawa ba, kamar yadda ya gudana ga Wanda suka samu damar wucewa a jerin sunaye Wanda ya gabata kafin wannan wato na merit list ma’ana Wanda aka Fara dauka saboda cancantar su..
Kamar yadda kowa ya sani aikin custom service aikine Wanda yake da daraja sannan da wahalar samu a cikin wannan kasa ta Nigeriya domin haka idan kaga ba ka samu ba karda ka damu sannnan kada ka sare Wata shekaran ka sake gwadawa.
Danna shudin rubutun dake kasa domin saukewa jerin sunaye Wanda aka dauka.
NAN ZAKU DANNA DOMIN SAUKEWA JERIN SUNAYE
Muna muku fatan nasara.