Job
An Fara Cika Aikin Sojan Ruwa
Sponsored Links
Rundunar sojan ruwa ta nigeria ta Fara Daukar Sabbin Ma’aikata ga duk Wanda Yake da sha’awar cika wannan aikin zai ziyarci cafe mafi kusa da shi ko Kuma in ya iya cikawa ta waya ya cika da kansa
Yana da kyau ga duk Wanda zai Cika wannan aiki ya kwantar da hankalin sa don ganin ya cika abin dai dai kamar yadda ya Kamata
Sannan duk Wanda ya cika wannan aikin Dole ne yayi printing na form dinsa kayi submitted
Ga masu sha’awar cika wannan aikin zaku shiga wajen da aka rubuta apply now na kasa
Sponsored Links