Advertisment
notice

Sabuwar Sanarwar Akan Wani Sabon Tallafin Kudi Da Ake Cikawa

Sponsored Links

Sabuwar Sanarwar Akan wani Sabon tallafin kudi da ake cikawa

Tuni zuwa yanzu wasu sun Sami Labarin wani link da ake yadawa na cewa ana bayar da tallafin kudi idan ka cika ko su baka bashi

Tsarin shine REREF Bayan ka shiga zaka cika tallafin zaka sun Umarce duk Mai son cin gajiyar Shirin sai ya biya naira 8,500 or 13,500 ta hanyar Fluterwave domin ka Sami damar Shiga cikin wadanda zasu ci gajiyar Shirin

A saboda Haka ake sanar da jama’a da su kula wajen wannan shafin da ake yadawa na cewa zasu bayar da tallafin kudi

Scammer’s ne suka hada shafin domin su cutar da Al’umma

Bayanin Kan yanar gizo Dake Kan shafin REREF ya nuna cewa wani mutum ne Mai Suna Ahmed Amadi ne yayi register
Sannan Kuma a takardar da ta Bayyana aniyarta na zasu bayar da tallafin an rubuta sunan Ahmed Amadi a sunan shugaban Ma’Aikatar bayar da tallafin

A duk wani daraktoci da zasu bayar da tallafi a nigeria babu Mai irin sunan Nan

Kuma a wani bincike da akayi an gano cewa shi sunan Ahmed Amadi sunan wani Musulmi ne da ya zama kirista.

Muna fatan mutanen mu zasu Ankara wajen Sanarwa Yan uwa da su guji Shiga shafin kada a zalunce su

Fatan alkhairi pls a yada wannan sakon domin sakon yaje wajen Yan uwa da sauri

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button