Advertisment
notice

Sabuwar sanarwa daga shafin Shirin bada tallafi na P-YES

Sponsored Links

Sabuwar sanarwa daga shafin Shirin bada tallafi na P-YES.

Shin Minene Shirin P-YES.
Shirin P-YES shiri ne Wanda Gwabnatin tarayya ta Nigeriya ta fitar domin taimakawa matasa su dogara da kansu.
Wannan Shirin an tsara shine tare da hadin gwiwar da Gwabnatin jahohin kasar Nigeriya sannan tare da hadin gwiwar kamfanin kasu zaman kansu domin Samar da aiyikan Yi domin dogaro da kansu.

Babbar manufar Shirin na P-YES itace karfafawa matasan kasar Nigeriya ta hanyar Samar da damarmaki tare da Samar da cigaban matasan Nageriya domin su dogara da kansu tare da sana’oin hannu da kasuwanci, tare da ilimi da hanyar da za’a Yi amfani dashi domin gano albarkatun kasa domin cigaban wannan kasar ta nigeria.

Wannan Shirin ya maida hankali tare da taimawa masu dabarar kirkirar Abu da masu sarrafa na’ura da Wadanda suke da muradin kirkirar wani abu don taimaka musu su cimma manufarsu Wanda hakan zaiyi sanardiyar kawo cigaba tare da bunkasa tallatin arzikin wannan kasar.

GA MUHIMMAYAR SANARWA :-

A halin yanxu wannan hukumar ta Shirin P-YES sun Fara turawa Wadanda suka cike Shirin na P-YES tun shekara ta dubu biyu da Sha Tara wato 2019 damar kirkirar password dinsu ta hanyar tura musu sako ta Gmail dinsu.
Ku kasance Kuna duba cikin email address din da kukayi register dashi zakuga message ta cikin folder a spam domin ku saita password naku.

Ku kasance da wannan site nami domin samu sababbin labarai akan wadanan abubuwan na tallafi, bashi, tallafin karatu dasauransu.

Ziyarci shafukanmu na:-

WhatsApp group 1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button