notice
Rundunar Yan Sandan nigeria Tafitar Da Sunayen Wanda Sukayi Nasarar Wuce Matakin Screening

Rundunar Yan sandan nigeria ta fitar da sunayen Wanda sukayi nasarar gudanar da physical screening a dukkan jihohin Tarayyar Nigeria 36 har birnin tarayyar Abuja 37
Domin sanin kayi nasarar cin physical screening din zaka Shiga link din da Muka ajiye a kasan post din Nan
Sai dai duba list na screening din yazo da sabon Tsari ba kamar yadda aka sani a baya ba
Sannan hukumar rundunar Yan sandan ta sanar da cewa duk Wanda yayi nasarar samun wucewa matakin screening din zasuyi Jarrabawa Nan gaba kadan
Also Read: Rundunar Yan sandan Nigeria Tafitar Da Ranar Da Za’ayi Exam




