Advertisment
support

Seifac zasu Fara Bayar Da Atm Na Karban kudin Rance Da Zasu Bawa Manoma

Sponsored Links
Masu cin gajiyar samun Rance na kungiyar manoma ta seifac zasu Fara karbar katin Atm card din su ranar litinin din Nan Mai zuwa 
Mambobin kungiyar zasuje da national I’d card din su da naira 500 domin karban Atm card
Kungiyar manoma ta seifac sunce Banda Jihohi goma zasu raba katin
Jihohin da Banda su za a Raba katin sun hada da:-
Gombe
Sokoto
Borno
Abia
Enugu
Rivers
Delta
Anambra
Imo
Ebonyi
Sai a rukuni na gaba za a rabawa jihohin
Seifac wani tsari ne yake karkashin bayar da rancen noka na Anchor Barrow Programmer
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button