Advertisment
support

Yadda Zaka Duba Date Of Birthday Na National I’d card

Sponsored Links
Assalamu alaikum
Barkan mu da wannan lokacin
Yau muna tafe da hanyar da zaka duba date of birth na national I’d card din ka
Step na farko zakayi download na application 
Danna link din Nan domin download din sa
Steps na biyu zaka  shiga cikin application din Bayan ka shiga zai nuna maka wasu bayanan sa 
Idan ka gadama zakayi read nasa ko kayi skip bayan Nan zai kawo ka shafin da zaka saka nin number Dinka
Bayan ka saka nin number Dinka sai ka jira zasu turo maka da otp code ta sim card din da kayi register nin Dinka da shi
Bayan sun turo maka ka Sanya otp din zai baka damar ka Sanya password din da kake so saboda bawa nin Dinka tsaro bayan ka Sanya password Dinka zai kawo ka home page na application din 
Kamar Haka 
Sai ka Danna wajen da aka rubuta show my I’d 
Da zarar ka Shiga zai nuna maka waje kamar Haka
 
Zakaga date of birth naka dama sauran Abubuwanka
To a Nan ne zaka duba duk wani details naka na national I’d card din ka
Da Kuma saura Abubuwan da kake son sani akan national I’d card din naka duk ta cikin application din in ka duba zakagani
Allah ya bamu nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button