Advertisment
support

Sanarwa Ga Sabbin Ma’aikatan Npower Stream 2 Bach c

Sponsored Links
An Fara thumprint na Npower Sabbin da aka dauka Ranar litinin 21 February 2022
Fitar Sanarwar ta fito ne a Daren litinin wayewar talata
A ranar talata din Kuma aka Fara thumprint na wadanda suka Sami Npower stream 2 Bach c
Ana zuwa cafe ne mafi kusa da Kai su Kuma zasuyi maka thumprint din
Zuwa yanzu dai hukumar Yan npower Bata fitar ranar da zata rufe yin thumprint na Npower din ba
Ana zuwa thumprint din ne da login na Npower kawai 
Duk cafe din da suka bukaci wani Abu wajen ka Bayan login na Npower naka Karka yarda ka Basu
Sannan Kuma kudin da ake biyan su ya danganta da yanayin tsadar rayuwar society naku
Mudai namu society cafe din mu suna karbar naira 200 each one person
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button