Advertisment
support

Nirsal Loan:- An Sami Sauye Sauye Wajen Accepted Latter Na Nirsal Loan

Sponsored Links
Assalamu alaikum jama a nasu bibiyar mu muna godiya sosai
Muna kuma Muku fatan alkhairi a koda yaushe
Ayau muna tafe da sanarwa akan Nirsal Bank sun sauya tsarin accepted latter na nirsal
Daman tin chan baya Nirsal Bank bazasu baka Rancen Kudin su ba har sai sunyi approve naka kai Kuma kayi accept to yanzu duba da yadda jama’a suka musu yawa sun sauya tsari
Idan har Allah ya sa nirsal sunyi approve naka to a duk lokacin da ka duba kaga hakan to kada ka fita daga wajen har sai ka cika duka wasu Abubuwan da suka buka ka cika musu 
Saboda idan ka fice kace daga baya zaka koma ka cika tofa accepted latter dinka ya shiga matsala 
Gadai irin wadanda suka Sami approve a wannan zangon
Domin dubawa ko nirsal sunyi approve naka
👇👇👇
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button