Abubuwan da ake sa Rai NG-CARES zasu naima agaba ga wadanda suka cika wannan tallafin kudiTin kafin a fara cika tallafin Ng cares ake ta batun duk Wanda zai Cika yasan Yana da wadannan AbubuwanCac numberSmedan certificateNDECreate Smedan certificate hereKo wani certificate na harkan kasuwanci da kasamu daga gwamnatin NigeriaTo Ina Mai baku shawara da kada kaji ance Dole sai kana da wadannan Abubuwan sannan zaka Sami wannan tallafinA a duk lokacin da kaji ance ana wani Abu akan shi wannan tallafin kada kace ai Kai baka kaza ka hakuraKaje kayi wannan abin da akace anayiIdan Allah ya sa da rabonka to tabbas zaka SamuSannan Kuma har yanzu babu wata tabbacciyar maganar da ta tabbatar da Dole sai ka Mallaki wannan Abubuwan da na walllafa a sama sannan zaka Sami Wannan tallafinApply nigerian Army 2022 nowDuba da yadda aka cika form din tallafin ma hakan zai sake Kara Mana karfin gwiwar cewa ko a gaba Bai zama lalle su bukace shi baDuba da Yadda nirsal suke bukatar bvn din ka tin farkon cika bashin kaTo kaga kenan idan baka da bank account ma kasan baza su baka baSannan in ka tuna survival fund tin Kan kayi nisa wajen cikawa zasu bukaci cac number nakaAmma kunga wannan har kayi submit baza su tambaye ka wani certificate ko wata number na kasuwanci da ka taba mallaka baImportant Notice To All Nirsal Loan ApplicantNoteWannan hasashen munebawai sune suka tabbatar da maganar baMuna godiya sosai ❤️