Advertisment
support

Yadda Zaka Biya Bashin Da Ka Karba Daga Nirsal Bank

Sponsored Links
Bankin Microfinance (Nirsal) cibiyar hada Hadar kudi ce ta Nigeria tare da hadin babban bankin kasar wato Central Bank of Nigeria (CBN) ya bada lasisi  a nigeria.
An kafa Kamfanin ne a matsayin Mai zaman kansa a nigeria a shekarar 2019
 Kuma ya Fara aiki ne Bayan da babban bankin Nigeria ya bashi lasisin Fara aiki a matsayin babban bankin karancin kamfani a wannan shekarar
Nirsal covid-19 loan biyansa Dole Kamar yadda nirsal ta buga a shafin ta na Twitter
Nirsal ta fitar da sanarwa yadda Wanda sukaci gajiyar karban kudin hanyar da zaku mayar musu da kudin su
Wadannan sune hanyoyin da zaku mayar musu da kudin su
1,ziyarci NMFB mafi kusa don samun jadawalin biyan lamuni 
2, Tabbatar cewa ana bada kudaden lamunin ko yaushe 
3,A baya an aika account number zuwa lambar wayar ki
4,zaku iya duba wasikar tayin ku ta shafin nirsal din check here
5,ko a tuntubi customer care din su a wannan number 09010026900
Kuci gaba da kasancewa da mu a shafin Ginsau domin samun ingantattun bayanai akan duk wata harka ta cike cike ko na makarantu ko naiman aiki a government or company
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button