Advertisment
support

Yadda Zaka Samu Kyautar Voucher,Data or Waya Daga Kamfanin Mtn

Sponsored Links
Yau take 14 February inda turawa suka Mata lakani da ranar masoya ta duniya
Wanda hakan ne yasa company Mtn zai bada kyautar Abubuwan da dama Wanda duk Wanda yayi a lokacin da suka Sanya zai Sami Kyautar Abu daga cikin Abubuwan da suka Sanya a kyaututtukan 
Steps na farko 
Zakabi link din Nan kayi download na apps
Din Basu
Bayan kayi download nasa sai ka bude shi zai kawo ka page kamar Haka
Sai ka zabi abinda kake ga yafi ma sauki kayi register din da shi Amma anfiyi da number wayar mtn 
Sannan Kuma duk number daya idan kayi da ita shikenan ka Gama da sai dai wata Kuma
Bayan kayi continue zai kawoka waje kamar Haka
👇👇

wato ka Sanya number wayar ka idan Kuma da Gmail ne ma ko Facebook account to zaka Sanya shi a Nan din

Sai kayi continue zuwa shafin gaba kenan
Shima zai kawo ka waje da zasu turo maka da otp code Wanda zaka Sanya shi 
Dazarar ka Sanya otp code din Zai kawo ka main cikin Apps din 
Zaka gan shi kamar Haka
 👇👇👇
to a Nan ne zaka taba wajen da kaga an rubuta  (CLICK TO SHARE LOVE)
kana tabawa zai baka damar ka sa number wayar da zaka turawa gitf din kana sawa zasu baka damar ka tura kana tura shikenan shi Kuma zasu tura Masa
Yadda Abin take
Idan kayi register da number wayar ba dama ka tura gitf din zuwa number sai dai ka tura zuwa wata number 
Sannan sai ka sake yin register da number da ka Fara yin register itama ka tura mata
Abin nufi dai a nan duk number da kayi register da ita zaka iya tura kyatar Zuwa number ba sai dai different number
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button