Tech & Guide
Yadda Zaka Cika Tallafin Karatu Zuwa Kasar America


Kamar Yadda kuka sani kowace kasa a duniya suna bayar da scholarship
An bude Portal din cika wannan tallafin karatun tun ranar 1/4/2022 za Kuma su rufe shi ranar 30/4/2022
Bayan an kammala dauka za a gabatar da interview a watan June/July
Wannan shirin zai duki tsawon watan ni 9 zuwa 12 za’a nemawa Wanda sukayi nasarar takardar Visa domin zuwa kasar America karatu a kyauta
Ga masu sha’awar zuwa kasar karatu Zaku iya Danna wajen da rubuta apply now domin cikawa
Idan kashiga Yana budewa zai nuna maka bangare biyu kamar Yadda mukayi bayani a page din farko
Sai ka zabi Wanda kake da Qualifications nasa ka cika
Allah ya bada sa’a
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.