Yadda zaku cike sabon bada horo ga Wanda suka kammala karatun jami’a daga hukumar NIBBS.
Yadda zaku cike sabon bada horo ga Wanda suka kammala karatun jami’a daga hukumar NIBBS.
Shin suwaye NIBBS?
NIBBS a turance Yana nufin Nigeria inter bank settlement system, banki ne dayake bada horo tare da tallafi akan harkokin cigaban al’umma tare da bada jari na kasuwanci Bayan an bada horo ga Wanda za’a bawa jarin na kasuwanci.
Wannan Nigeria inter bank settlement system a halin yanxu yayi fice Wajen bada horo musamman ga Wanda suka gama karatun digiri Kuma babu aiki sannan Basu da dabarun aiki na sana’oin da zasu dogara da kansu.
Wannan muhimmin banki wato Nigeria inter bank settlement system (NIBSS) Yana bada horo na akalla tsawon Wata shida 6 ga Wanda suka gama digiri sannan Basu samu aiki ba sannan Basu da sana’ar hannu da zasu dogara da kansu domin su samu Kwarewa a hanyar kasuwanci dakuma bada taimako ga al’umma.
Sede akwai abubuwan da zaka tanada domin cikewa wannan aikin:-
- Dole ne Wanda zai cike wannan horo ya kasance Ya Gama karatu a bangaren engineering ko social science da sauran bangarori.
- Dole ne Wanda zai cike wannan horon ya kasance Yana da akalla 2.2 a certificate nasa ma’ana ya Gama da second class lower division.
- Dole ne ya kasance Yana da shekarun da Basu haura 26 ba a duniya.
- Da Wanda yake da dabarun aiki da Wanda bashi duk zasu iya cikawa
- Dole ne ya kasance ya Gama bautar kasa ta NYSC nasa.
Danna Nan domin cikawa
👇👇👇👇👇
APPLY NOW
Danna Nan domin Shiga WhatsApp group namu
👇👇👇👇👇