Advertisment
Job

Yadda zaku cike sabon tallafi na SMEDAN ga kananun Yan kasuwa

Sponsored Links

SMEDAN zasu rabawa kananan Yan kasuwa kudi kimanin dollars 100,000 ga Yan Nigeria,

Babbar hukumar kula da cigaban kananun sana’oin hannu wato SMEDAN zasu rabawa Yan Nigeria dama sauran kasashen afrika kudi kimanin dollars America 100,000.
Shirin Wanda hukumar African Small Business Catalyst Programme (ASBC) ta kasa da kasa tayi alkwarin samarwa ga dukkan masu bukatar bunkasa kananun sana’oin su zuwa babba yasha alwashin taimawa ga dukkan me bukata.
Babbar manufar Shirin shine bayar da kudin ta hanyar MSME fasaha ga MSMEs har zuwa $100,000.
Wannan Shirin zai hada da bunkasa harkar noma, samar da abinci, bunkasa harkar ilimi, kiwon lafiya da tsafta, tare da magance sauyin yanayi da daidaiton jinsi.
Hukumar kasa da kasa wato U.S.A International Development Finance Corporation (DFC) a turance Tare da U.S.A African Development Foundation (USADF), sun tabbatar da bunkasa harkar kananun Yan kasuwa ta hanyar African Small Business Catalyst (ASBC).

Wanann African Small Business Catalyst (ASBC) sun Saba bayar da tallafi da bashi ga Yan Africa domin bunkasa kasuwanci, ilimi da noma Amma a wanann karon sun shirya domin kawowa kananun Yan kasuwa da manoma cigaba ta hanyar Basu tallafin kudi

African Small Business Catalyst (ASBC) zasu bada horo na akalla Wata 6 zuwa 12 ga dukkan masu bukatar bunkasa kasuwanci sannan Bayan an bayar da horo za’a bada tallafi domin bunkasa kasuwanci su.

Yadda zaku cike wannan tallafi.
Shiga wannan link na kasa
👇👇👇👇

APPLY NOW

Cike bayananka tare da na kasuwanci ka sannan ka bada amsoshin da aka tambaya Dede.
Muna muku fatan nasara

shiga WhatsApp group namu

whatsapp group

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button