Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zaka Mallaki Tin Number A Hukumance

Sponsored Links

TIN NUMBER?

Shine “Taxpayer identification Number” ana Mallakar TIN number ne ga wa yanda suke da ragista da CAC, zasu je Hukumar dake karbar REVENUE ta kasa mai suna “Federal Inland Revenue Service” “FIRS” ko kuma wadda take karkashin jaha .

Idan kana da cac ko smedan certificate ya zama dole ka mallaki tin number ziyartarci yanar gizon dake kasa

CLICK HERE

ko ka ziyarci hukumar karbar haraji ta jihar ka ko Kayi min magana ka biya kudi ayi maka ita
don mallakar tin number .

TAX NUMBER (CERTIFICATE ) REQUIREMENTS

 1. BVN:
 2. FIRST NAME:
 3. SURNAME:
 4. DATE OF BIRTH:
 5. PHONE NUMBER:
 6. NIN:
 7. EMAIL:
 8. STATE:
 9. PLACE OF BIRTH:
 10. STATE OF RESIDENT:
 11. LGA:
 12. CITY:
 13. OCCUPATION:
 14. SEX
 15. PASSPORT OPTION AL

Fill it and get your tax number with the certificate.
08163980767
Engr zaharaddeen
TV-5 KURA

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button