support
Sabuwar Dama Ga Yan Asalin Jihar Gombe


Ranar 23 ga watan September shafin jihar Gombe ya Fara aiki na cika Shirin t-max
Shirin t-max shiri ne na fasaha da ilimin sana’a da horarwa (TVET)
Wanda aka kera don baiwa Yan Nigeria kwarewar fasaha da sana’a
Za a rufe wannan shafin Register a ranar 30 ga watan September
Ga Yan jihar Gombe Wanda suke da sha’awar cikawa zaku Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
Ziyarchi Shafukanmu Na WhatsApp group 1, WhatsApp group 2, WhatsApp group 3, Facebook page, da Telegram.