Advertisment
support

YADDA ZAKA DUBA DATE OF BIRTHDAY DIN BVN DIN KA DA WAYAR KA CIKIN SAUKI

Sponsored Links
Assalamu alaikum
Kamar yadda muka sani babu wasu apps ko wata hanya da mutum yake bi wajen gano date of birth na bvn din sa
To yanzu cikin ikon Allah ga wasu hanya guda biyu
Duk wacce kabi zata nuna maka date of birth din bvn din ka
Hanya ta farko itace nirsal site
👇👇👇
Zai Kai ka shafin nirsal da zarar kaje sai kayi kamar zaka cika bashin nirsal din ka 
Ga step 1 Nan sai ka zabi new
Bayan ka Shiga new zai kawo ka waje kamar Haka
Sai ka Sanya bvn din naka a wajen sai kayi validate din ta bayan tayi
Sai ka danna next
Da zarar ka Danna zai kawo ka waje kamar Haka

ga shi Nan zakaga full details naka harma da date of birth din naka na bvn

Hanya ta biyu Kuma itace zaka shiga shafin zanith bank
👇👇
Kana Shiga zai kawo ka waje kamar Haka
Sai ka zabi personal information kana shiga zai baka damar ka Sanya bvn din ka kana sanyawa shima zai bayyana maka da details din ka na bvn din ka
Fatan nasara
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button