Advertisment
support

Yadda Zaka Naimi Aiki A Kamfanin MTN

Sponsored Links
Kamfanin Mtn zai dauki ma’aikata 
 
Kamar yadda kuka sani Kamfanin Mtn kamfani ne na sim card Wanda yake da members daiwa da suke da amfani da shi wajen Kira da browsing da shi
To Yanzu sun fitar da sanarwa diban Sabbin Ma’aikata Wanda tuni yanzu aka Fara cikawa 
Ga jerin Aiyukan da zaka/ki iya naima
1- Accountant – Financial Operations Fixed Asset
Accounting.Finance
2- Manager – PS Core and IPMPLS Performance
3- Personal Assistant – CCRO.Corporate Relations NG
4- Advisor – Regulatory and Statutory Compliance.Risk and
Compliance
5- Engineer – IP Security Operations
6- Officer – Payroll.Finance
7- Analyst – NES Service Management.Network
8- Coordinator – NES Special Projects
9- Manager – Mass Market Segment
10- Analyst – Customer Analytics
11- Manager – Youth Platforms
12- Analyst – Business Performance and
Reporting.Enterprise Business NG
13- Manager – Sales and Trade Development Jos.Sales and
Distribution
14- Sales and Trade Development Kano.Sales and
Distribution
15- Manager – Sales and Trade Development FCT.Sales
and Distribution
Wadannan sune jerin Aiyukan da zaka iya naima
Ga wajen da zaka Shiga Nan domin naiman aikin
👇👇👇
Da zarar ka Shiga zaka cika dukkan wani Abu da suka bukata acika musu
Wish you all the best
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button