Advertisment
support

Jigawa State Scholarships Board Ta Fitar Da Sanarwar Fara Interview Na Daliban Kano State

Sponsored Links
Gwamnatin Jihar jigawa zata Fara screening din scholarship na Yan asalin jihar Wanda suke or sukayi karatu a makarantun jihar Kano
Abubuwan da ake bukata ta kaje wajen screening din dasu
School admission latter
Primary certificate
Ssce certificate
Birth certificate/Declaration of age
Local government certificate (indigene)
Bvn
Bank account number
Ana sayar da form din Scholarship din a zenith Bank kazaure, Dutse and Polaris bank hadejia
Gargadi
Wannan scholarship din iya ta Yan jihar jigawa ce kadai ko muce Wanda yake da indigene din jigawa state
Ga wajen da za ayi screening din
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button