Advertisment
Job

Yadda Zaka Nemi Aiki a Kamfanin MTN Nigeria

Sponsored Links
Assalamu alaikuma barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.
A yau zanyi bayani akan wata sabuwar dama ga masu sha’awar aiki a kamfanin MTN a bangaren Project Analyst.
Kamar de yadda kuka sani kamfani MTN babban kamfani ne sadarwa a Nashiyar Africa, wanda yake da mutane masu yawa wanda suke amfani dashi a Nashiyar Africa.
A yanzu haka wannan kamfani suna neman ma’aikata a bangaren Project Analyst dan haka duk wanda yake bukatar wannan aiki sai yabi wannan matakan.

GA YADDA TSARIN AIKIN YAKE

  • Sunan aiki: Project Analyst
  • Lokacin aiki: Full-time
  • Ma’aikata: Telecoms
  • Wajen aiki: Nigeria
  • Albashi: N160,000 / month

Abubuwan da ake Bukata

  • HND / B.Sc da ƙaramin ƙwarewar aiki na shekaru 3 a cikin sarrafa bayanai, nazarin bayanai, da sarari/filin gabatarwar bayanai
  • Kyakkyawan abokin ciniki da ƙwarewar gudanarwar sabis gami da haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki, sarrafa mai siyarwa, sarrafa matsala, nazarin bayanai ta amfani da abubuwan gani.
  • Ƙwarewar amfani da Microsoft Excel, Power BI, SQL CSRM.
  • Ƙwarewar amfani da Microsoft Excel, Power BI, SQL ko aikace-aikacen sarrafa bayanai masu alaƙa da MS Power Point
Domin Neman wannan aikin Sai ka Aika da CV dinka zuwa Wannan email din:

recruitment@phillipsoutsourcing.net


Za a Rufe dauka: 7th March, 2022
Allah ya bada Sa’a

Domin ganin yadda zakayi cikin bidiyo

Sponsored Links

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button