Advertisment
Job

Yadda zaku Nemi aiki a gidan jaridar BBC matsayin Dan jaridar daukar bidiyo.

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi aiki a gidan jaridar BBC matsayin Dan jaridar daukar bidiyo.

Babbar gidan jaridar duniya Wanda akafi sani da BBC Wanda yake da hedikwata a kusan dukkan kasashen da suke amfani da harshen turanci, wannnan kamfanin na gidan jaridar ya bunkasa ayyukansa a kasashe afrika ninki sau biyu na adadin yarukan dake gudanarwa a kasashen na afrika daga shida zuwa Sha biyu Wanda suke saka kudi akan sababin gidajen talabishin da gidajen sadarwa na radiyo dana na’ura.

Gidan jaridar na BBC Hausa ya bunkasa harshen yaren na Hausa domin samun karbuwa ga masu amfani da wannan harshen na hausa tare da bada shirye shiryen da zai dauki hankulansu.
A halin yanxu wannan gidan jaridar na BBC zai dauki ma’aikata Yan kasar Nigeriya Wanda zasu na daukar Shirin bidiyo a babban ofis na BBC Hausa dake Abuja kasar Nigeriya, wanda ya samu wannnan aikin zai hada da daukar labarai na bidiyo.

Nauyin aikin da mutum zaiyi idan ya samu wannnan aikin.
Me daukar Shirin na BBC Hausa bidiyo zaina bada rahoton ne ga idita na BBC Hausa, Bayan ya tattara da tsara bidiyon.
Za’a bukaci daka kirkiri bidiyo me tsayi ko ma daidaici a duk inda kake a duniya sannna ka turashi zuwa ga idita na BBC. Dole ne ka kyautata alakarka ga sauran masu daukar labarai na bidiyo dake kasar Nigeriya dama afrika gaba daya domin samu Kwarewa.

Ga Wanda Sukayi nasara zasu samu horo na daukar Shirin bidiyo tare da yadda ake daukar rahoto na bidiyo acikin mutane ko wani waje na musamman. Za’a bukaci ka kasance kasan wasu abubuwan na wasu jahohin afrika domin zaka iya tsintar kanka aiki a can. Abbban abinda ake bukatar shine kasance kana iya magana da Hausa da turanci sosai a rubuce da magana.
Za’a bukaci akalla katura Dan gajeran bidiyo domin aga kwarewarka Wajen hada bidiyo, sannan Ana bukatar hada bidiyo me kyau Kuma ma’ana, Wajen aikin zai kasance a Abuja Amma za’a iya turaka wajaje da dama.

cike wasu makamantan irin wannan aikin ga link Nan a kasa.

Shiga Nan domin cikawa wannan aikin.

Shiga wannan shudin rubutun dake kasa me Wanda akayi Masa lakabi da apply now.
👇👇👇👇

APPLY NOW.

My ziyarce mu a shafukanmu na
WhatsApp group 1

Facebook page
WhatsApp group 2

Fatan nasara,
Mun gode.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button