Advertisment
MTN PROMO

Yadda Zakayi Browsing Free A MTN

Sponsored Links

Kamar yadda muka fada muku kuyi download na Application din Ha tunnels

To yanzu zamuyi Muku bayani akan yadda zakuyi setting na application din wajen Fara gudanar da free browsing a da shi ga Wanda Basu da shi ku Shiga Nan ku dauko shi

sakamakon yana bayar da matsala wajen download kuyi join na group din Nan zamu tura muku shi ta cikin sa

JOIN OUR GROUP

Bayan ka dauko da application din zaka bude shi Bayan ka bude shi zai kawo ka cikin application din sai ka kalli samarn gefen wayar ka daga bangaren hagu zakaga wasu yanka yanka guda uku

To sai ka Shiga wajen zakaga wasu rubutu kala kala sai ka duba wajen da aka rubuta import config

Bayan ka taba wajen zai Kai ka cikin file wato phone storage or memory card na wayar ka wato dai wajen da ka Kai file na ta
Yanzu ga file din kuyi download nasa

DOWNLOAD NOW

To sai ka duba folder da kazo lokacin da kake download nasa
Kana Shiga folder idan ka ganshi sai ka dauko shi (wato ka danna shi) zai nuna maka ka saka password na file din sai ka saka Haka :-Eldnighttech

Kana sakawa zaka ganka cikin application din ya dawo da Kai farko to zakaga wani waje da aka rubuta start kawai sai ka sannan start din
Shikenan ka Gama setting Nan take zai maka connected sai dai ka Fara gudanar da aikin ka

NOTE
Lokacin da kayi start Yana saka talla to Dole sai ka Tsaya ka kalli tallar Nan na tsawon 30 second sannan zai maka aiki

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button