Advertisment
MTN PROMO

Kamfanin MTN Ya Fitar Da Wani Program Mai Suna MTN Y’ELLOW ENTERPRENUER

Sponsored Links

Kamfanin MTN ya fitar da sanarwa Fara cika wani Program nasu Wanda zasu bawa mutane horo ta online

Wannan program din dai ana Masa lakani da MTN Y’ELLOW ENTERPRENUER
Wanda tuni mutane sun Fara cika wannan program din

Program din ana cika shine ta online

Ga duk Wanda suke da sha’awar cika wannan program din zasu iya Shiga wajen da aka rubuta apply now

Zasu bawa Al’umma training ne akan sana’o’i dabam dabam

sannan zasu bayar da Kaya na kimanin naira miliyan ashirin 20m

Note:- MTN sunce iya Mata zasu bawa wannan horon Amma mazan ma zaku iya cikawa bamu San inda rabon mu Yake ba

Fatan nasara

APPLY NOW

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button