Advertisment
Tech & Guide

Yadda Zakayi Linking Na Nin number Da MTN Sim Card Naka

Sponsored Links

Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara

Kamar yadda kuka sani a kwana biyu din Nan Kamfanin sadarwa na layukan waya suna rufewa customer nasu layukan su

To idan Basu rufe maka ba
Ga wasu hanyoyi guda biyar da zakabi kayi Linking na Nin number dinka da sim card naka
Don gudun kada su rufe maka Layin ka
Step 1
Zakayi dial. *785#
Idan kayi dial zaka cika duk wani steps steps da da suka nuna maka domin Linking na sim card naka da nin number

Step 2

Zaka aika da text message na Nin number ka zuwa wannan number 785

Step 3
Zaka iya magana da zigi
Shi zigi wani robot ne wato mutummutumin mutum ne Wanda aka shigar Masa da komai cikin memory nasa
To zaka iya magana da shi don ya taimaka maka wajen Linking na sim card naka da nin

Step 4

Zaka iya amfani da Application Na MTN wato my MTN NG
Shima Yana da saukin hada sim card da nin number

Step 5
Shikuma wannan shine step karshe idan baka iya bin ko daya daga cikin su ba
Abu mafi sauki kajeka ofishin su mafi kusa da Kai

Ga link Nan na Shiga website nasu din

MTN NG

Best luck

join our WhatsApp group for more information

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button