Advertisment
Job

Yadda zaku nemi aiki a kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aiki a kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria.

Yadda zaku cike wannan aikin na kamfanin sadarwa na Zain Nigeria a matsayin Zonal Reporting Analyst.

Kamfanin sadarwa na Zain ya kasance babban kamfani ne na duniya Wanda kasashe da dama suke amfani da wannan kamfani, kamar sauran kasashe na duniya Nigeria ma na daya daga cikin Wadanda suke amfani da wannan kamfani sosai ta hanyar sadarwa Wanda suke da babbar hidikwata a jahar Lagos Nigeria kamfanin na Zain ya kasance acikin jerin manya kamfani na sadarwa ake amfani da shi akasar ta Nigeria Wanda akalla Yana da customers fiye da 39.8 millions.
Kamfanin Yana bayar da sabis 2G, 3G da 4G adukkan sassa na kasar Nigeria.
Wannan kamfanin na Zain ya shirya tsaf domin bada aiki Akan Zonal Reporting Analyst Wanda babban matsayi ne a dukkan sadarwa na duniya.
Wanda ya samu wannan aikin zai kasance Yana bada bayanin akan bayar da guidance na harkar kasuwanci tare da manufofi Wanda za’a comma da Kuma kiyashin cigaban wannan kamfani na Airtel.
Zai kasance Yana bada rahoto akan Shiga da fitar kudi na wannan kamfani.

Abubuwan da ake nema domin cikawa.

  1. Wanda ya Gama karatun digiri ta farko da Wanda ya Gama ta biyu a bangaren Accounting ko yake da Kwarewa akan harkar kasuwanci lissafi.
  2. Ya kasance Yana da shekaru 10 zuwa 13 na dabarun aiki a multinational business environment.
  3. Ko Kuma Wanda take da Experience working in a reporting/ Business.
  4. Ya kasance Yana iya magana da harahen turaci sosai.
  5. Ya kasance ya iya tafiyar da harkar mutane cikin sauki Kai da mutunci.

Danna Nan domin cikawa Shiga shudin rubutun dake kasa
👇👇👇👇

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group namu.

WhatsApp group 2

WhatsApp group 1

Shede wannan kamfani na Airtel Basu bada tabbacin sanjawa mutum Wajen aiki ba idan ya samu duba da yadda miliyoyin mutane ke cikawa domin hakan zaka iya nema kana jahar arewa kaga ankaika jahar kudu aikin.
Wish you all the best.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button