Advertisment
Job

Yadda zaku cike bada horo na tsawon sati biyu a bangaren computer.

Sponsored Links

Yadda zaku cike bada horo na tsawon sati biyu a bangaren computer..

Yadda zaku cike bada horo na tsawon sati biyu a bangaren computer a jahar Lagos kasar Nigeriya.

Wannan bada horo Wanda hukumar kula da ma’aikata ta jahar Lagos Wanda akafi sani da Lagos State employibility support project (LSESP) ta dauki nauyin badawa domin taimakawa matasa masu sha’awar ilimi na na’ura me kwakwalwa wato computer.

Wannan Shirin na bada horo zai kasance ya maida hankali sosai a bangaren cyber security domin wayarwa da matasa sanin na’ura ta hanyar da zasu kauracewa aikata laifuka na na’ura da Kuma irin illolin da zasu haifar kawo ya zuwa wayarwa matasa akan barayi masu Sata ta online da sauransu.

Sede Kuma wannan Shirin Yana tafe da gagarumin bangaren kasuwanci na yanar gizo domin a taimakawa matasa domin su dogara da kansu.

Wannan Shirin na bada horo zai gudana ne a jahar Lagos State, lokacin da Shirin zai dauka iyarkasa sati biyu 2 weeks ne.

Wannan Shirin na bada horo ya Dade da kafuwa domin sun taimakawa matasa da dama sanin na’ura me kwakwalwa da Kuma amfanin ta sannan da cigaban da za’a samu daga gareta da Kuma kauracewa matsalarta da sauransu.

Shiga shudin rubutun dake kasa domin cikawa.
👇👇👇👇

APPLY NOW

Domin samun Karin bayanai akan bada wannan horo zaku iya ziyarta wannan shafi dake kasa.
👇👇👇👇
visit www.lsetf.ng
Ko Kuma kura wanann number wayar,
0706 145 1011.

Muna muku fatan nasara.

Ziyarci shafukanmu na:-

WhatsApp group 1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button