Advertisment
Job

Sabuwar Dama Yadda zaku Nemi aiki a ma’aikatar lafiya ta afrika wato e-health.

Sponsored Links

Sabuwar Dama Yadda zaku Nemi aiki a ma’aikatar lafiya ta afrika wato e-health.

Nahiyar kasashen ta Afrika ta kasance daga daga cikin nahiyoyin duniya Wanda akalla tana da mutane biliyan daya da miliyan biyu 1.2 billions Wanda ake hasashen Nan da zuwa shekara ta 2050 wannan nahiyar zata samu mutane na kalla biliyan biyu 2 billion.
Saboda haka ya Zama dole tun yanxu asamu hanyar bunkasa lafiya na jama’ar wannan nahiyar.

A shekaran 2016 wannan ma’aikatar ta e-health ta kasance tana daukar kaso 36% na mutanen wannan yankin Wajen Basu kiwon lafiya Mai inganci.
Wannan ma’aikatar ta e-health ta kasance tana bawa Yan wannan yankin damar yin aiki tare dasu da Kuma Basu horo na kiwon lafiya domin samun cigaban al’umma.

Ga jerin bangarorin da za’a bada aiki.

 1. ICT,
 2. Knowledge Management & Learning,
 3. Program Delivery,
 4. GIS,
 5. Procurement,
 6. Travels,
 7. Internal Audit,
 8. Monitoring, Evaluation, and Research.,
 9. Fleet Operations,
 10. Operations Management,
 11. Media & Communications
 12. Project Management
  Human Resources.

Ga dukkan Wanda zai nemi daya daga cikin wadannan bangarorin dole ne ya kasance Yana da abubuwa kamar haka:-
Me cikawa dole ne ya kasance ya Gama karatun digiri a daya daga cikin wadannan bangarorin da aka lissafo a sama, sannan ya zama Yana da Kwarewa a fanin.
Sannan dole ne ya zama yana da certificate na Gama NYSC wato bautar kasa.

Danna shudin rubutun dake kasa domin dubawa
👇👇👇👇👇

APPLY NOW
Shiga WhatsApp group namu da Facebook page
👇👇👇👇👇

whatsapp group

facebook page

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button