Advertisment
Loans

Yadda zaku cike basin Nirsal Agro-cooperative yadda ya dace.

Sponsored Links

Da farko Bayan Kun Shiga click here to apply zasu Nuno muku ta inda kuko samun kudi.
Misali
1.shin ka Gama karatu Kuma ba aiki ko Sana’a, 2.ko kana cikin masu cin gajiyar aikin Npower,

  1. Ko kana kasuwanci na hadaka,
  2. Sannan akwai Wajen ko Kai youth ne
  3. Ko shugaban al’umma,
    Da dai sauransu to saika zabi Wanda kake Yi sannan ka Danna next.

Sai mataki na biyu
Zaka cike inda kake noma, sannan jaha, karamar hukuma, Gmail address da Kuma number wayarka.

Sai mataki na uku
Zaka cike shin noma kake ko kiwon awaki Kona kaji.
Sannan zaku zabi abinda like nomawa idan kuka zabi agriculture akwai shinkafa, alkama, cocoa, ko tomato.
Sannan idan kiwon shanu ne Kona kaji zaku cike adadin da kuke samu.
Ga Wanda suka cike noma zasu saka adadin hecter da suke nomawa da Kuma adadin manoman da suke aiki a gonar ka

Sai mataki na hudu
Anan zaku cike sunan shugan me wannan aikin noman, za’a bayyana jinsinsa namiji ne ko mace, Sai shekaran haihuwarsa, Sai inda take da Zama wato address nasa, Sai Gmail da Kuma number wayarsa, Sai matakin karatunsa da Kuma aikin daya tabayi, sannna akwai wasu nau’in tambayoyi daya shafi harkar noma akwai zabi idan hakane abinda aka tambaya Sai a saka yes akasin haka Kuma No.

Sannan akwai na mataimakin shugan wannan aikin gonar, wato vice president.
Shima duk za’a bi a cike bayanansa kamar su suna shekaran haihuwarsa, number waya unguwarsa Dade sauran bayanai kalar tsarin na president.
Sannan akwai bayanan director of finance na wannan gonar shima iri daya ne Dana president da Kuma vice president.

Idan an Gama Sai matakin gaba.

Daganan Kun Gama duk cike cike saide su nuna muku idan har kunyi nasara to zasu tuntube ku idan Kun kasance cikin masu nasara sannan babu tabbacin don Kun cike wannan zai Baku damar samun Wannn bashin na Nirsal,
Sannan zaku iya print na PDF na form din da kuka cike domin ku same shi a hannu ku sake cikawa a rubuce saboda idan kunyi nasara za’a bukaci kuzo dashi.

Daga can kasa hannun dama akwai Wajen sumbit saiku shiga Bayan ya Gama zai Nuno muku Ana muku maraba da Gama cikawa idan har kunyi nasara zasu tuntube ku kuje ofis nasu domin karban wasu muhimman bayanai Domin samun wannan bashin.

Daga kasa akwai Wajen da zaku Danna ya kaiku kuyi download na form din Kuna dannawa zaiyi download Amma Sai idan da babbar browser ne kamar chrome to bazaku samu matsala ba cikin sauki zaiyi download shikenan Kun Gama. Allah ya bada nasara.

Danna wannan shudin rubutun me sunan apply now domin cikawa.

APPLY NOW

Ziyarci shafukanmu na WhatsApp da Facebook.

Whatsapp group1

facebook page

whatsapp group2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button