Advertisment
JobNews

Yadda zaku nemi aiki a hukumar United Nations Development Programme (UNDP).

Sponsored Links

Yadda zaku nemi aiki a hukumar United Nations Development Programme (UNDP).

Wannnan hukumar ta united Nations Development programme suna bada tallafi a wajajen da suke fama da tashin hankali ko ake rigima ko Wata annoba da take faruwa domin taimakawa Yara marayu ko marasa galihu Wanda suke fama da mawuyancin hali ta hanyar taimakon su ko ta hanyar Kare musu hakki Wanda zasu taimake su domin cimma manufarsu .
Wannan aikin na united Nations Development programme Yana bada ayyuka ne akalla kasashe guda 190 na sassan fadin duniya domin kawo wa duniya kyakykyawan cigaba da daukaka.

dole ne ga dukkan Wanda zai cike wannan aikin ya kasance yayi karatun digiri a bangaren health sannan Yana da kwarewar aiki ta akalla tsawon shekara biyu.

Domin cikawa dole ne ya kasance kana da wadanan abubuwan kamar haka:-

  1. Dole ne ya kasance kana da digiri ko kwalin master a bangaren Health Economics, Health Financing, or Public Financial Management da sauransu.
  2. Gogewa a bangaren taimakon al’umma da aka gudanar na wani gajeran lokaci.
  3. Ya kasance zaka iya magana da turanci sosai.

Wajen aiki kasar Nigeria Abuja, lokacin da za’a Yi Ana: kwanaki 364
Matakin aiki: P-4.

Dannan nan domin cikawa
👇👇👇👇

APPLY NOW

Shiga WhatsApp group da Facebook page namu
👇👇👇👇👇

whatsapp group 2

whatsapp group 1

facebook page

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button