Yadda zaku cike Youth in Agrifood Export Development.
Youth in Agrifood Export Development tsari ne Wanda federal government ta fitar Wanda za’a bawa kananun Yan kasuwa da manoma horo tare da tallafi.
Wannan tsari na Youth in Agrifood Export Development an shirya shine na tsowon watanni shida kacal a iya wanna lokacin za’a bada horo da Kuma tallafin ga kananun Yan kasuwa da manoma.
Wannnan tsarin Youth in Agrifood Export Development ya kasance ga dukkan Yan kasuwa da manoma domin a tallafa musu su samu cigaba zuwa babban mataki.
Babban chairman na Youth in Agrifood Export Development ya sanar da Fara cikewa Youth in Agrifood Export Development ga dukkan mai bukatar wanan Shirin.
Wannnan Shirin na Youth in Agrifood Export Development zai bawa matasa dubu goma Sha biyar 15,000 horo da tallafi Wanda akalla matashi ko matashiya ya sakance Yana tsakanin shekaru ashirin da biyar 25 zuwa shekaru arba’in 40.
Shirin na Youth in Agrifood Export Development zai bada horo ne a bangare kamar haka:
- Market connection,
- Digital support,
- Nigerian Agribusiness enterprenuer,
- Cooperates leaders.
Shin su waye ya kamata su nemi wannan aikin:-
A. Dole ne mutum ya kasance Yana kasuwanci atakaice tsawon shekara daya,
B. Dole ne mutum ya kasance Yana tsakanin shekaru ashirin da biyar 25 zuwa arba’in 40,
C. Dole ne ya kasance Yana Samar da abinci ko Kuma Yana sayarwa.
Shin kowa zai iya cikawa?
Aa a takaice ga yan jahohin da zasu iya cikawa kamar haka:-
- Abia,
- Adamawa,
- Cross River,
- Edo,
- FCT,
- Kano,
- Kaduna,
- Kogi,
- Lagos,
- Ogun,
- Oyo.
Ku garzaya ku cike idan har Kun kasance Wadanda suke cikin wadannan jahohin.
Sannan wannan horo da tallafi anfara cikawa tun makon daya gabata, sannan za’a rufe shi a karshen wanann wato wato 30th April 2022, sannan bada horo zai gudana ne a online na tsawon mako shida zuwa takwas cif.
Danan Nan domin cikawa
👇👇👇👇
APPLY NOW
Shiga WhatsApp group namu
👇👇👇👇👇