Advertisment
support

Yadda zaku nemi aiki a coca cola na kamfanin Hellenic Bottling.

Sponsored Links
Yadda zaku nemi aiki a coca cola na kamfanin Hellenic Bottling.
Kamafin koka kola babban kamfani ne Wanda yake da headquarters a kasashe fiye da dari biyu 200.
Yanayin aiki: business analyst
Lambar aiki: req32368
Wajen aiki: Nigeria.
Me Neman aikin dole ne ya kasance Yana da wadanan abubuwan.
* Dole ya kasance Yana da kwalin degree.
* Dole ya kasance Yana da basirar kasuwanci na tsahon shekara 3 zuwa 5 .
* Ya kasance Yana da basirar amfani da MS office, word , exel or power point. 
* Ya kasance Yana da fasaha a market analysis
* Yana da fasaha a iya zance
* Dole ya kasance zai iya turanci sosai.
* Ya kasance kana da fasirar iya magana acikin mutane.
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button