Advertisment
support

Npower Sun Tabbatar Da Daukar Ma’aikatan Npower Bach c stream 2

Sponsored Links
Ma Aikatar agaji ta Tarayya da cigaban Al umma Tafitar da sanarwa Kan npower
Shirin Npower Bach c stream 2 da ake dubawa yanzu gaskiya ne
Abinda yafi dacewa ku sani dangane da sakon da Npower suka wallafa jiya a shafin Npower 
Sakon Yana maganane akan ita hukumar Npower Bata fitar da wani jadawalin ko list na wadanda suka Sami Aikin Npower ba
Suna magana ne akan Dole sai ka Shiga tacikin shafin Nasims sannan zaka tabbatar da ka Sami Aikin Npower ko baka Samu ba
Duk Wanda ya naimi aikin npower Yana da kyau yabi mataki Hudu din Nan domin tabbatar da Npower din sa ta gaskiya ce ya Samu ko Bai Samu ba
Mataki na farko shine
Mutum zai ziyarci shafin nasims 
👇👇👇 
Mataki na biyu shine
Zakayi amfani da Gmail naka ko imel dinka na Npower sai kuma password da zaka Sanya kayi login 
Mataki na uku 
Shine kana Shiga zaka ganka a dashboard naka sai ka duba wajen da aka rubuta verification 
Kana Shiga wajen a Nan ne zaka tabbatar da sahihancin samun aikin npower din ka
Sannan zakaje cafe mafi kusa da Kai domin gudanar da fingerprint naka wato thumprint
Mataki na hudu
Shine Yana da kyau ka nutsu kasan wajen da zakaje kayi fingerprint saboda gudun matsala
Abu mafi mahimmanci da sakon shine ku sani ma Aikatar Bata fitar da sunayen ba a takardar ko PDF Dole sai ka Shiga ta dashboard naka zaka duba sun karbe ka ko Basu karbe ka ba
Kudaina daukar zigar Makiyan da suke tunzura ku kancewa ba gaskiya bane
Fatan nasara
Sako daga Ahmed El rufai
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button