Advertisment
support

Yadda Zaka Duba Sunan ka A Shortlist Na Yan Sanda Da’aka Saki

Sponsored Links

Yadda zaka duba ko kayi nasarar samun wucewa matakin screening na Dan sanda da akayi

Kamar yadda kowa ya sani a baya rundunar Yan sandan nigeria tana sakin shortlisted ne na sunayen mutanen da sukayi nasarar samun wucewa matakin screening
Sai dai wannann shekarar hukumar ta sauya fasalin hakan

Ansanya Ranar Da Za’ayi Exam Ga Wanda sukayi nasarar samun wucewa matakin screening

Inda ta bayar da link mutum Zai shiga ya Sanya Nin number nasa
da zarar ka Sanya Nin number naka zaka ga ta Sanya maka rubutu kamar Haka
QUALIFY ✅
Ma’ana ka Sami nasarar samun wucewa matakin screening kenan sai kajira ranar exam

Idan Kuma kaji sunce maka
NOT QUALIFIED
To baka Sami damar wucewa zuwa matakin exam ba

domin duba sunan ka sai ka Danna

👇👇👇

Check Your Name Here

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button