Tech & Guide
Yana Da Kyau Duk Wanda Zai Cika Tallafin Kudi Kona Gwamnatin Tarayya Yasan Wannan
Sponsored Links

Basu amsan kuskure
ma ana
Idan zaka cika duk wani tallafi Yana da kyau ace kasan ya ake cika shi
Saboda duk inda ka Sami matsala daya zaiyi wuya suyi approve na wannan apply din da kayi
Abinda yafi maka sauki shine idan ka kasa Gane Abu to yana da kyau ace ka Sami Wanda ya San abin ya cika maka
Ko Kuma gudun bacin Rai ma ko ya Bata maka lokaci kafin ya maka sai kaje ka cafe mafi kusa da Kai domin su cika maka
Nyif realise short list for approval Applicant
Mutane da yawa suna ta complain Kan nirsal sunki suyi approve nasu
Ku sani shifa nirsal bank ne Kuma kowa yasan bank basa karban abinda bashi ne ba
Ma ana karamin kuskure yakan Sanya suyi disqualified. Na Applicants din mutane
Amma kusani wani ana I karban sa Koda yayi kuskure
Saboda duk abin da Allah ya tsara kana da rabo tofa tabbas sai ka Sami rabon Nan naka
Fatan nasara
Allah ya bamu nasara a dukkan lamuran mu na alkhairi
sabuwar dama ga wasu jihohin nigeria
Sponsored Links