Advertisment
notice

NYIF Sun Saki Jerin Sunayen Mutane 10,000

Sponsored Links

Hukumar Matasa ta Najeriya (NYIF) ta saki jerin sunayen mutane 10,000 da suka samu nasarar shiga cikin shirin tallafin matasa. An fitar da jerin sunayen ne domin tantancewa da kuma basu damar ci gaba da samun horo da tallafin da za a bayar.

Jerin sunayen ya hada da matasa daga sassa daban-daban na kasar, wadanda suka cika ka’idodin da aka gindaya. Hukumar NYIF ta jaddada cewa za a gudanar da wannan shirin ne domin taimakawa matasa wajen samun horo a fannonin da suka zaba, tare da tallafin kudi domin gudanar da kasuwanci ko aikin yi.

An shawarci wadanda suka samu nasara su duba sunayensu a shafin yanar gizo na hukumar NYIF ko kuma su tuntubi hukumomin da ke kusa da su domin samun cikakken bayani kan matakan da za su dauka na gaba.

Shafin GinSau na taya wadanda suka samu nasara murna, tare da fatan Allah ya sanya albarka a cikin shirin. Allah ya albarkaci rayuwarsu da kuma basu ikon yin amfani da wannan dama wajen taimakawa kansu da al’umma baki daya.

Domin karin bayani, ziyarci shafin yanar gizo na NYIF ko ku shiga cikin kungiyarmu ta Telegram.

Danna nan domin duba list na NYIF

Also Read: Duk Wanda Ya Cika P-Yes Ana Sanar Dasu Da Su Sake Upload Na Details Nasu

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button