support
Ga Wata Sabuwar Dama Ga Wasu Jihohin Nigeria
Sponsored Links

NEDC Sun sake bude shafin bada tallafi ga matasa da mata
NEDC Dai ya Saba bayar da horo duk shekara Kuma
Tana bude Portal ne a kowace shekara a cika ta Nan
Wannan shekarar ma sun sake bude Portal nasu domin cikawa Amma sai dai ba kowane state ne aka Basu damar cikawa ba
Zasu koyar da Sana a Kuma zasu bayar da tallafin kayan sana’ar da aka koyawa mutane
Ga jerin state din da aka Basu damar cikawa
Adamawa
Bauchi
Borno
Gombe
Taraba
Yobe
Zamu ajiye muku link a kasa kowa yaje ya cika
Amma iya state 6 din Nan da Muka lissafo muku iya su aka bawa damar cikawa
Sponsored Links