Advertisment
notice

Wata Sabuwar Dama Ga Wanda Suka Samu Npower Batch C Stream 1 Kuma Basu Halarci Physical Verification Ba

Sponsored Links

Sanarwa ga Wanda Suka samu Npower batch C stream 1

Wannan sanarwa ce ga masu cin gajiyar Npower batch C stream 1.

Sanarwa ce ga dukkan Wanda suka samu aikin na Npower a batch c steam 1 Kuma Basu samu yi physical screening ba sakamakon Wata matsala da suka samu ta dalilin Wata matsala ko rashin lafiya da sauransu,
To hukumar ta Npower ta sanar da su Shiga cikin Yan batch C stream 2 ayi physical verification tare dasu Wanda hakan zai Basu damar Shiga wannan aikin na Npower..

Kamar yadda kowa ya sani physical verification za’a Fara yinsa ne daga ranar Tuesday 14 June yau kenan har Zuwa 25 June na wannan shekaran saboda haka inde kasan ka samu aikin Npower a wancan Kuma Kuma bakayi physical verification ba dama Wanda suka samu a wannan to ya kamata su garzaya suje Wajen aikin physical verification da aka turasu akan lokaci Wanda za’a gudanar daga 14 June har Zuwa 25 June 2024.

Muna muku fatan nasara

Also Read: Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Hukumar Nasims ta Npower da Masu Cin Gajiyar Npower Batch C Stream 2.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button