Advertisment
notice

Ana Sanar Da Wanda Suka Naimi Bashin Kudi Karkashin Gwamnatin Tarayya Nyif

Sponsored Links

Ana Kara sanar da duk Wanda ya San ya cika Nyif to yasan da cewa bankuna uku ne kawai zasu biya wannan kudin

Bankuna ukun kuwa sune
Kamar Haka

NPF MFB
LAPO MFB
BOABAB

YADDA ZAKA BUDE ACCOUNT A NPF MFB

Satin da ya gabata bankin hukumar Yan Sanda Najeriya ya aikawa da Wanda aka zaba sakon cewa an zabe su da sube banki wato asusun ajiyar kudin a bankin,

Mutane da yawa sunbi umarnin wannan sakon da aka tura musu

Wanda Kuma daga bisani bankin nigeria police force microfinance bank plc ya Kara aika musu da sakon ta cikin imel (Gmail) Kan cewa suje suyi accept loan offer din da aka amince da abasu rancen kudade,
Wasu sunyi hakan har an tura musu da kudaden su cikin asusun ajiyar kudin su wato bank account.

Wanda a satin Nan Suma bankin Lapo microfinance bank shima ya Fara aikawa da Wanda suka chanchanta sakon an aminta dasuci gajiyar Shirin samun Rance daga Ma’aikatar matasa da wasanni ta Tarayyar nigeria akwai bayanin da yake nuni da cewa ana bukatar mutum ya tura da 2-passport photography da national I’d card nasa a sakon akwai number da suke turo da ita da zaka tura musu ita tanan.

BOABAB MICROFINANCE BANK

sun Fara Turawa mutanen sako Amma Basu jima da Fara Turawa ba Wanda mutane kadan Suka turawa

Wanda ana da yakinin kowa zai amfana da wannnan rancen insha Allahu

Fatan nasara

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button