Advertisment
notice

Pi Network Ya Fitar Da Sanarwa A Twitter Don Suncire Application Din Daga Google Play Store

Sponsored Links

Pi Network ya fitar da sanarwa a shafin su na Twitter cewa za a ga suncire application din su daga cikin manhajar Google Play Store da Apple Store saboda suna son yin gyara cikin application nasu. Suka bayyana cewa sun kammala gyaran da zasu dawo da shi cikin manhajar Google Play Store.

Kar wani ya daga hankalin sa ko wani Abu makamancin hakan, Pi Network dai anasa ran a wannan watan zasu yi lunching na sa.

Wanda wasu suke cire application din su daga cikin manhajar Google Play Store ya samo asali da shirye-shiryen kaddamar da shi, da za ayi a kasuwa ne ya kawo hakan.

Also Read: A Rufe Rigistar RRR: Mutum Miliyan 1.4 Sun Nuna Sha’awar Tallafin Naira 5000

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button