Advertisment
notice

Jadawalin yadda interview ta aikin soja sama zata kasance ga Wanda suka Yi nasara.

Sponsored Links

Jadawalin yadda interview ta aikin soja sama zata kasance ga Wanda suka Yi nasara.

Ga dukkan Yan takarkarun da suka samu nasarar ganin sunayensu Ana bukatar dasu halarci interview wacce zata gudana daga 27 June zuwa 28 August na wannan shekaran ta 2022.

Interview din zata gudana ne Kashi zuwa Kashi wato based on batches a turance, dole ne kasan a wanne batch kake sannan a wacce Rana ya kamata kaje Wajen interview din wacce zata gudana a Nigerian Air Force Base Kaduna state Nigeria wato a babbar hedikwata ta Aikin sojan sama dake jahar kaduna.

Ku sani kowacce jaha an ware ranar da zata je. Anaso a ga iya Yan jahar da aka ambata suje wannan Wajen interview din su kawai..

Ga yadda jadawalin zai kasance.

Batch A zasu Yi interview nasu daga Monday 27 June zuwa 3 July. Jahohin da ake bukata su halarci interview sun hada da.

 1. Bauchi
 2. Delta
 3. Kogi
 4. Ondo
 5. Zamfara.

Batch B Kuma daga ranar Monday 4 July zuwa 10 July 2022. Jahohin da zasu halarci wannan interview sun hada da:-

 1. Akwa ibom
 2. Anambra
 3. Borno
 4. Kwara
 5. Lagos

Batch C Kuma daga Monday 11 July zuwa 17 July.

 1. Ebonyi
 2. Edo
 3. Gombe
 4. Plateau
 5. Sokoto.

Batch D zasuyi nasu daga Monday 18 zuwa 24 July 2022.

 1. Katsina
 2. Nasarawa
 3. Osun
 4. Rivers
 5. Taraba

Batch E daga Monday 25 zuwa 31 July 2022.

 1. Jigawa
 2. Abia
 3. Niger
 4. Oyo
 5. Yobe

Batch F daga Monday 1st zuwa 7 August 2022.

 1. Cross River
 2. Benue
 3. Enugu
 4. Kaduna
 5. Ogun.

Batch G zai gudana daga Monday 08 August zuwa 14 August 2022.

 1. Kano
 2. Adamawa
 3. Bayelsa
 4. Ekiti
 5. Imo.

Batch H Kuma daga Monday 15 August zuwa 21 August shekaran ta 2022.

 1. Kebbi
 2. FCT.

Gargadi,

 1. Dukkan Dan takarar daya kasa samun halartar zuwa interview a lokacin da aka tsara shikenan zaiyi asarar wannan aikin.
 2. Ana bukatar duk Wanda zai je ya tafi da facemask akalla guda biyu sannan ya kiyaye dukkan ka’idodin Kare Kai na cutar 2020.
 3. Dukkan abubuwan da za’a cike na Nigerian Air Force Ana cikawa kyauta ne ba’a bada kudi.

danna shudin rubutun dake kasa domin saukewa Jerin sunaye na Wanda suka Yi nasara.

Nan zaku Danna

karanta jerin abubuwan da ake bukatar aje dasu Wajen interview Danna shudin rubutun dake kasa domin karanatawa.

Nan Zaku Danna

muna muku fatan nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button