support
yadda zaka samu jamb2022 profile code cikin sauki
Sponsored Links
Matsalar da ake fama da ita ga masu rubuta JAMB 2022, Wajen samun Profile Code.
Bayan Fara Rijistar JAMB Dalibai da Dama sunyi ta Fama Da
Rashin Samun Profile Code Koda kuwa sunbi hanyoyin Da’ake
bi Domin Samun profile Code Dayawa Dalibai an daukar Musu
Kudaden su Amma shiru kakeji Wasu ma sun Kashe yafi dubu
Daya 1000 Saboda kowacce turawa Daya idan sukayi Ana daukar kudi kimanin
N50.
Ga dukkan Wanda yake fama da wadannan matsala ga abinda ya dace yayi domin samun profile code cikin sauki
1. Wanda Sukayi JAMB shekarar 2021 Wato shekarar
Data Gabata suna Fuskantar Matsalar Profile Code idan sun
Nema Sai Ace Musu ai sunyi Rijistar Profile Code Da Wata
Lambar (sai a Sanya Musu Lambar a Bracket)
To ga yadda zasu Magance wannan matsalar.
Dole Daliban Dasukayi
Rijistar JAMB shekarar Data Gabata (2021) idan Zasu nemi
Profile Code to Dole Zasu nema ne da Tsohuwar Lambar su
Dasukayi JAMB Da ita a Shekarar 2022 Zasu Rubuta misali kamar
Haka: (NIN 123456789 Su tura zuwa ga 55019) Kada a manta dole Saida
Tsohuwar Lambar Da’akayi JAMB na Last Year (2021) Za’a tura wanna sako.
Amma ga Wanda Sukayi JAMB a shekaran 2021ne kawai zasu bi wannan hanyar.
Ga Wadanda basuyi JAMB a shekaran 2021 ba Suma zasuyi Hakan ne da
layin su Wanda Sukayiwa Rijista dakan su ko Wani dan’uwan
su.
2. Matsalar Daukar Kudi Kuma Ba’a Turowa Dalibi
Profile Code Ba kokuma a turowa Dalibi message kamar haka:-
(Record Has no
Found) kokuma Dalibi Yaji Shiru Kuma idan yaqara Turawa a
Daukar Masa Kudi
To ga Yanda Za’a yi a Magance Matsalar:-
Dafarko Dole Dalibi ya Tabbata
Yayi Linkin Din Layin/ Sim Card dinsa Da NIN Number dinsa ga
Yanda akeyin link din,
Ga masu sim card na campanin
MTN: Ku Rubuta *785*Your NIN#
Ga masu amfani da Airtel: *121 *1# sai ku saka NIN Number Dinku
Ga masu Glo: Ku Rubuta UPDATENIN (NIN Number ) FirstName da
LastName” ku Tura zuwa fa 109.
9Mobile: *200*8# sai ku Sa NIN Number Dinku.
* Nabiyu Dalibi Yabi Abun a hankali Kuma Yayi a tsanake
kokuma yaziyarci cape mafi kusa dashi ayi Masa.
*Na Uku; Dalibin dayayi Kamar So Biyu ko so Uku ko fiye da haka Basu Turo
Masa ba to ga hanyar daze bi Nan:
#Dalibi Yatura Sunan sa da NIN Number Dinsa Zuwa ga Wannan
Email Kamar Haka:
Nimc-jam2022@nimc.gov.ng
(Bayan yatura sai yajira Kamar 10 Hours Kafin Yasake
gwadawa)
Ku Lura Cewa Idan Kun Nemi Profile Code sau Daya Ba’a
baku ba kada ku Kara Nema a Lokacin ku Bari sai Bayan Wani
lokaci akwai matsalar Network Dakuma Tangardar Na’ura!
Ku kasance da wannan shafi namu domin samun shirye shiryenmu mun gode www.ginsau.com.ng
Sponsored Links