Advertisment
support

Mataki Hudu Da Zakabi Domin Aiwatar Da Fingerprint Dinka Cikin Sauki

Sponsored Links
Matakai guda hudu da zakabi domin ai watar da fingerprint Dinka
Kamar yadda muka sanar Muku jiya an Fara fingerprint a cafe to idan kana da kayan aikin ma zaka iyayi a computer dinka a gida 
Amma sai kana da software din fingerprint din
Mataki na farko 
Npower Bach c stream 2 
Zaku ziyarci shafin nasims
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Mataki na biyu 
Bayan ka Shiga shafin Npower din
Zaku dauki Npower IMEI din donyin Register Npower fingerprint
Mataki na uku
Sai ka koma wajen verification a Nan zakaga wajen fingerprint 
Mataki na hudu 
Shine zaka shiga wajen fingerprint shi kuma zai baka damar Sanya hoton yatsunka
Ga bayanin su Nan cikin harshen turanci
Fatan nasara
Amma ku sani fingerprint bayayi ta waya saboda akwai software da ake amfani da ita
Wanda Basu Samu ba Kuma su kwantar da hankalin su still now npower suna cika gaba da karbar wasu
Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button