Advertisment
Job

Yadda Zaku Nemi Aiki A Kamfanin Man Fetur Da Gas Na Jahar Port Harcourt

Sponsored Links

Yadda zaku Nemi aiki a kamfanin man fetur da gas na jahar Port Harcourt.

Wannan kamfanin na man fetur da gas dake jahar Port Harcourt a halin yanxu ya kasance babban kamfani dake Samar da man fetur da gas a Nigeriya dama sassan kasashe waje,
Sannan kamfani ne Mai zaman Kansa Wanda yake da lasisi daga Gwabnatin tarayya ta Nigeriya sannan akwai masu saka hannun jari Yan kasar Nigeriya dama kasashen waje.
A halin yanxu wannan kamfani ya shirya daukar sababin ma’aikata Wanda zasu Yi musu aiki a bangarori mabanbanta.
Ga abubuwan daya kamata ka tanada domin cikawa wannan aikin na kamfanin man fetur da gas dake jahar Port Harcourt kamar haka:-

Ga masu cikawa bangaren karamin aiki me taken Coating Applicator, ko Sales Representative ko Auto Electrician.

  1. A kalla ya kasance kana da shedar Gama karatun matakin sakandare wato SSCE.
  2. Ya kasance zaka iya magana da harshen turanci.
    Ga Wadanda zasu cike babban mataki me taken Data Manager ko Supervisor
  3. A takaice ya kasance ka Gama karatun digiri ko Kuma higher national diploma wato HND.
  4. Ya kasance kayi aiki a wani kamfanin ko Wata masana’antar na akalla tsawon shekara biyar.
  5. Ya kasance zaka iya magana da harshen turanci.
  6. Idan har zaku iya amfani da na’ura me kwakwalwa akwai babban sashen da za’a Baku ku kula dashi.

Ga yadda zaku cike.
Ga dukkan Wanda yake son cikawa dole ne ya tanadi kudin Neman aiki da ake kirkira wato CVs idan baka da CV Kuma kana son kirkira Shiga wanann shudin rubutun dake kasa.
👇👇👇👇

Bayan ka mallaki CV zaka aika shi zuwa wannan Gmail address dake kasa tare da matsayin aikin da kake son nema.
Ga Gmail address Nan kasa.
👇👇👇👇
Tura CV naka zuwa: careerinoilandgasind@gmail.com

Shiga WhatsApp group1

Facebook page

WhatsApp group 2

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button