An Fara Gudanar Da Physical Screening Na Nigerian Customs
Rundunar Tsaro ta shige da fice (Customs) suna sanar da wadanda sukayi Nasarar samun tsallake matakin Jarrabawar da sukayiwa Wanda Suka Naimi Aikin zuwa mataki na karshe wato tantance su (PHYSICAL SCREENING)
Hukumar customs dai sun bayyana daukar Ma’aikatan masu matsayi kamar Haka a Duka local government da muke da su a nigeria
Console 08
Console 06
Console 03
Console 04
Tuni dai hukumar ta Fara gudanar da screening din tun ranar 4 ga watan October zakuma su rufe ranar 15 October 2024
Za a gudanar da screening din a
The nigerian Customs and staff collage gwagwalada
Time 8:00am
Sun bayyana cewa zasu bi sunayen state alphabetical wajen aiwatar da screening din ga Wanda Suka je su
Wanda za a musu screening nasu a kaduna Kuma zai kasance kamar Haka
Ranar 8 ga watan October 2024 screening of document & medical test
Ranar 9 October 2024 physical endurance test
Original and copies na takardun ka
Dole ka kasance cikin farin Kaya ( maza)
Wando brown farar Riga (Mata)
Farin ta takalmi (kwambas)
2passport
Katin Dan kasa ko na zabe,ko drivers license ko international passport
Ga list Nan na sunayen Wanda Zasuyi screening a kaduna
Fatan alkhairi
Also Read: Muhimmiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Ci Gajiyar Shirin Npower Batch C Stream1