Advertisment
notice

Hukumar Civil Defense Ta Fitar Da Sanarwa Yau

Sponsored Links

Hukumar tsaro ta farin Kaya Wanda ake Kiran ta da civil defense ta bayyana a yau 30 ga watan 12 na shekarar 2022 a ranar da ta rufe shafin daukar sabbin Ma’aikatan da ke gudanarwa

Hukumar da farko ta bayyana ranar 26 data wuce a ranar da zata rufe shafin Amma saboda matsaloli da ya bayar a farkon bude shi
Shine hukumar ta sake Kara wasu kwana ki saboda a Cike wannan gibin na wannan kwanakin da akayi shafin baya tafiya

Zuwa yanzu dai Wanda suka Samu Suka Cika sun Sami Shiga cikin Shirin sai su jira matsayi na gaba

Wanda Kuma suke Shirin cikawa su hakura da cikawar saboda shafin daukar sabbin Ma’aikatan su yanzu sun rufe shi

Kada wani ya maka zance ka yarda saboda zai cuceka ne ko ya cuce ka ta wajen kudi ko ya cuce ka wajen amfani da takardun ka

Allah ya tsare mu daga Sharrin makaryata da Yan Yahoo

Fatan alkhairi gareku Yan uwa

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button