Advertisment
notice

An Sake Rufe Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes

Sponsored Links

Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes sun sake rufe portal nasu

Shafin dai sun rufe portal nasu ne Jim kadan Bayan wasu Yan awanni da bude shi

Kamar yadda a adaren 18 ga watan April muka fitar Sanarwar zasu Bude Shafin Cika Tallafin
Hakan ta kasance washe gari ranar 19 ga watan April din sun Bude Portal din sai dai portal din Bai jima a bude ba Suka rufe shi

Yayin da suka Bude Portal din da sanyin safiya zuwa 12 dare Kuma suka sake rufe kayan su
Zuwa yanzu dai Babu wata alama da ta nuna zasu sake bude shafin cika wannan tallafin
Amma idan har mun Sami Sanarwar sake budewa ko Kuma sun sake budewa zamuyi kokarin sanar da ku
Zuwa yanzu dai ana sa ran zasu tun tubi Wanda sukayi nasarar yin register ta mail din su ko ta number wayar da suka cika

Sannan Kuma duk wani Abu da zai biyo baya insha Allahu zamuyi updated Akan hakan
Ku kasance da shafin ginsau a koda yaushe domin samun ingantattun bayanai

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button